Mutane da yawa sun mutu a sabon fadan da ya barke a wasu kauyuka uku a Jihar Adamawa.
Fadan ya auku ne jiya a kauyen Lawaru da Dong da kuma Kiken da ke kananan hukumomin Demsa da Numan.
Mutane da yawa sun mutu a sabon fadan da ya barke a wasu kauyuka uku a Jihar Adamawa. Fadan ya auku ne jiya a kauyen…