✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An karrama Rahama Sadau a birnin New York

An karrama shahararriyar jarumar Kannywood Rahama Sadau a daren jiya a birnin New York. Jarumar ta samu wannan tagomashin ne a bikin karrama mata ‘yan…

An karrama shahararriyar jarumar Kannywood Rahama Sadau a daren jiya a birnin New York.

Jarumar ta samu wannan tagomashin ne a bikin karrama mata ‘yan fim na duniya na Women Illuminated Film Festival.