✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An kama masu fasa-kwaurin gurvatacciyar shinkafa

Wata gurbatacciyar shinkafa da wa’adin aikinta ya kare ta shigo cikin kasa daga kasashen Turai. Sai dai asirin masu fasa kwaurin shigowa da ita ya…

Wata gurbatacciyar shinkafa da wa’adin aikinta ya kare ta shigo cikin kasa daga kasashen Turai. Sai dai asirin masu fasa kwaurin shigowa da ita ya tonu tun kafin su kai ga kasuwanni domin sayarwa ga jama’a da zai iya shafar lafiyar jikinsu bayan sun ci.