Gwamnatin Jihar Yobe ta gudanar da gasar rubuta Alkur’ani Mai girma da hannu hade da gabatar da haddarsa ko karanta shi bisa ka’idar Tajwidi a tsakanin kananan hukumomin jihar 17 inda aka kammala shi cikin nasara.
An gudanar da gasar rubuta Alkur’ani a Yobe
Gwamnatin Jihar Yobe ta gudanar da gasar rubuta Alkur’ani Mai girma da hannu hade da gabatar da haddarsa ko karanta shi bisa ka’idar Tajwidi a…