✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An damfari wata Hajiyar Kaduna Naira dubu 120 a Makka

A ranar Asabar din makon jiya wata Hajiyar Jihar Kaduna daga karamar Hukumar Kubau da aka sakaya sunanta ta fada hannun wasu ’yan damfara da…

A ranar Asabar din makon jiya wata Hajiyar Jihar Kaduna daga karamar Hukumar Kubau da aka sakaya sunanta ta fada hannun wasu ’yan damfara da suka damfare ta kudin guzurinta Riyal dubu uku (kimanin Naira dubu 1200 a garin Makka.