✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An ci gaba da sauraren shari’ar Yunusa a Yenogoa

A ranar Litinin da ta gabata ce Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Yenogoa, Jihar Bayelsa ta zauna don ci gaba da sauraren shari’ar…

A ranar Litinin da ta gabata ce Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Yenogoa, Jihar Bayelsa ta zauna don ci gaba da sauraren shari’ar da take gudanarwa tsakanin matashi Yunusa dahiru wanda aka fi sani da Yellow, dan asalin Jihar Kano wanda ake zargi da sato wata yarinya mai suna Ese Oruru, inda ya taho da ita zuwa Jihar Kano har ta Musulunta.