✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An bude sabuwar Babbar Kasuwar Lafiya

Kwamishinan Ciniki da Masana’antu na Jihar Nasarawa Alhaji Ahmed Mohammed ya bayyana kammala aikin Babbar Kasuwar Lafiya da ke Jihar Nasarawa a matsayin gagarumar nasara…

Kwamishinan Ciniki da Masana’antu na Jihar Nasarawa Alhaji Ahmed Mohammed ya bayyana kammala aikin Babbar Kasuwar Lafiya da ke Jihar Nasarawa a matsayin gagarumar nasara ga ci gaban zamantakewar al’ummar jihar.