✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An bayar da belin Sanata Abbo

A yau Litinin bayan da Hukumar  ‘yan sanda suka gurfanar da Sanata Elisha Abbo bisa tuhume-tuhume guda biyu na cin zarafi. Babbar  Kotun Majistare da…

A yau Litinin bayan da Hukumar  ‘yan sanda suka gurfanar da Sanata Elisha Abbo bisa tuhume-tuhume guda biyu na cin zarafi. Babbar  Kotun Majistare da ke Zuba a Abuja ta amince da bayar da belin Sanatan a kan kudi Naira miliyan biyar.

A cewar kotun dole ne Sanatan ya mika sunan mutum biyu da za su tsaya masa. Sai dai sanata Abbo ya ki amince wa da laifuka biyun da ake tuhumar sa da su.

Jaridar Intanet ta Premium Times, wadda ta fara sakin bidiyon wanda ya bayyana sanatan yana dukan wata mai tsaron shagon kayan jima’i.