✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ambaliya ta ci mutum bakwai a Jihar Bauchi

Ambaliyar ruwa da ta biyo bayan ruwan sama da aka rika samu ba kakkautawa a yankunan Jihar Bauchi, ta yi sanadin asarar rayukan mutum bakwai…

Ambaliyar ruwa da ta biyo bayan ruwan sama da aka rika samu ba kakkautawa a yankunan Jihar Bauchi, ta yi sanadin asarar rayukan mutum bakwai a kananan hukumomin Gamawa da Zaki, tare da raba dubbai da muhallinsu.