✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Amanar aure

Wani ne ya tura abokinsa wakilcin aure, ya ba shi sadaki da komai da ake bukata. Da aka daura sai ya dawo, abokin yake godiya,…

Wani ne ya tura abokinsa wakilcin aure, ya ba shi sadaki da komai da ake bukata. Da aka daura sai ya dawo, abokin yake godiya, yana fadin cewa: “Na gode, Allah bar mu tare, Allah bar so da kauna.” Can sai ya nisa ya ce: “Wai kai wace irin godiya kake yi mani ne? Ba ma kai da ba ka je wurin daurin auren nan ba, ko ni da na je, da kyar aka daura da ni.”
Daga Amiru Isa Bakori, 08075959086.