✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Al’ummar Ghana, Togo da Senegal sun yi maraba da sabon fasfo

Shugabannin al’ummomin kasashen Ghana da Togo da Senegal da ke zaune a Jihar Oyo a Najeriya, sun yi maraba da sabon fasfo na bai daya…

Shugabannin al’ummomin kasashen Ghana da Togo da Senegal da ke zaune a Jihar Oyo a Najeriya, sun yi maraba da sabon fasfo na bai daya da shugabannin kasashen Afrika suka kaddamar a wajen taron da suka yi a Kigali na kasar Ruwanda.