✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Allah Ya yi wa Ghali Na’Abba rasuwa

Ghali Umar Na'Abba ya rasu da sanyin safiyar Laraba a Abuja.

Allah Ya yi wa tsohon Shugaban Majalisar Wakilai, Ghali Umar Na’Abba rasuwa.

Honorabul Ghali Umar Na’Abba ya rasu ne da sanyin safiyar ranar Laraba a Abuja, yana da shekara 65 a duniya.

Ghali Na’Abba shi ne mutum na hudu da ya taba zama Shugaban Majalisar Wakilai, .

Ya kasance Shugbana Majalisar Wakilan Najeriya daga 1999 zuwa 2023 a karkashin inuwar Jam’iyyar PDP.

Bayani na tafe…