✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Allah Ya yi wa Farfesa Marliyya Rafindadi rasuwa

Tsohuwar Uwar Jami’ar Gwamnatin Tarayya ta Dutsin-ma (FUDMA), Farfesa Marliyya Zayyan Rafindadi ta riga mu gidan gaskiya. Farfesa Marliyyya ita ce tsohuwar Shugabar Kwamitin Daraktoci…

Tsohuwar Uwar Jami’ar Gwamnatin Tarayya ta Dutsin-ma (FUDMA), Farfesa Marliyya Zayyan Rafindadi ta riga mu gidan gaskiya.

Farfesa Marliyyya ita ce tsohuwar Shugabar Kwamitin Daraktoci ta Jami’ar FUDMA da ke Jihar Katsina, kuma kwararriya ce a fannin lafiyar mata daga Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya.

A dakaci karin bayani…