✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Alkalin Alkalan Najeriya, Tanko Muhammad, Ya Ajiye Mukaminsa

Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya ajiye mukaminsa a daidai lokacin da alkalan Kotun Koli ke ci gaba da yi masa zarge-zargen cin hanci…

Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya ajiye mukaminsa a daidai lokacin da alkalan Kotun Koli ke ci gaba da yi masa zarge-zargen cin hanci da rashawa.