✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Alhamdu lillahi

Wani Babarbare ne yana tafiya sai ya yi tuntube da wani abu cikin duhu. Ya duka ya dauka, ya shinshina sai ya ji ashe kasha…

Wani Babarbare ne yana tafiya sai ya yi tuntube da wani abu cikin duhu. Ya duka ya dauka, ya shinshina sai ya ji ashe kasha ne. Ya buda baki sai ya ce: “Alhamdu lillahi da ban taka ba.”

Daga Sani Babawuro Jama’are, 08093435003