✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Alanguburo

Wani Babarbare ne yana kallon talabijin sai ya ga an nuna sarkin garinsu a wajen taro, sai ya tsugunna ya gaishe shi, ya ce masa:…

Wani Babarbare ne yana kallon talabijin sai ya ga an nuna

sarkin garinsu a wajen taro, sai ya tsugunna ya gaishe shi, ya ce masa: “Alanguburo!” Yana tsammanin zai amsa masa gaisuwar.
Daga Sani Babawuro Jama’are, 08093435003