✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Akaramakallah!

Wani magidanci ne da matarsa dukansu ba su da ilimin addini, da mijin ya yi atishawa sai matar ta ce masa: “Akaramakallah!” Shi kuma sai…

Wani magidanci ne da matarsa dukansu ba su da ilimin addini, da mijin ya yi atishawa sai matar ta ce masa: “Akaramakallah!” Shi kuma sai ya amsa da: “Allahumma Rabbana Walakal hamdu!”
Daga Jiddah Aminu Bichi
08062921183