Kulob din AC Milan da ke Italiya ya bayar da sanarwar sallamar kocinsa Sanisa Mihajlobic jim kadan bayan kulob din Jubentus ya doke na Milan da ci 2-1 a gasar rukunin Italiya a ranar Asabar da ta wuce.
AC Milan ta yi sabon koci
Kulob din AC Milan da ke Italiya ya bayar da sanarwar sallamar kocinsa Sanisa Mihajlobic jim kadan bayan kulob din Jubentus ya doke na Milan…