✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin da ya san a tafi NYSC-Davido

Fitaccen mawakin nan na Kudancin  Najeriya Davido yana cikin wadanda suka yi rajista domin hidimar kasa wato NYSC na bana. Davido ya wallafa a shafinsa…

Fitaccen mawakin nan na Kudancin  Najeriya Davido yana cikin wadanda suka yi rajista domin hidimar kasa wato NYSC na bana.

Davido ya wallafa a shafinsa na kafofin sadarwa na zamani cewa ya shiga cikin masu hidimar kasar ne domin yadda yake kaunsar kasarsa da kuma yadda yake kaunar NYSC din.

Shi dai hidimar kasa wato NYSC, dole duk wanda ya kammala digirinsa na farko matukar lokacin bai wuce shekara 30 a lokacin.