✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Abin da ya sa sai yanzu Buhari ya fara sauya ministoci

A karo na farko a shekara shida, Shugaba Muhammadu Buhari ya yi waje da wasu ministoci

Domin sauke shirin, latsa nan.

A karo na farko tun da ya dare karagar mulkin Najeriya, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi waje da wasu ministoci.

Ko me ya sa? Me wannan mataki da ya dauke ke nufi? Kuma me zai biyo baya?

Wadannan ne tambayoyin da shirin zai amsa.