✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Abin Da Ya Sa Na Fasa Kashe Kaina Bayan Na Kulle Daki’

Matasa da dama kan shiga wani yanayi da kan sa su ji mutuwa ta fiye musu rayuwa


Domin sauke shirin latsa nan.

Idan aka tambayi mutane da dama – musamman matasa – ko sun taba tunanin kashe kansu, za su ce sam!

Amma matasa da dama sun shiga wani yanayi wanda ya sa suka ji mutuwa ta fiye musu rayuwa.

Ko me ke saka matasa sake-saken da ba shi ke nan ba? Yaya za a yi a ceto masu irin wannan mugun tunani?