More Podcasts
Zagon ƙasa da wasu ’ya’yan babbar jam’iyyar adawa ta PDP ke yi mata na ƙara ta’azzara, inda wasu ke zama a cikinta, amma suke wa wasu jam’iyyun adawa aiki.
Ko a kwanan nan, an hangi wasu daga cikin ’ya’yan PDP a taron haɗakar ADC, lamarin da ke tabbatar cewa har yanzu jam’iyyar ta kasa kawo ƙarshen wannan matsala.
Ko me ya sa ’ya’yan PDP ke yi wa wasu jam’iyyun adawa aiki?
- NAJERIYA A YAU: Shin Ya Kamata A Samar Da Dokokin Da Za Su Sa Ido Kan Amfani Da AI?
- DAGA LARABA: Makomar Siyasar Najeriya Bayan Rasuwar Shugaba Buhari
Wannan ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.
Domin sauke shirin, latsa nan