More Podcasts
A Shekarun baya iyaye kan damka amanar ’ya’yansu kacokam ga malamai domin karatu da tarbiyya, wannan kuma ba iya malaman addini kadai ba, har da malaman boko.
Shin me ya sa yanzu iyayen dalibai suke nuna damuwa dangane da yadda ake hukunta ’ya’yansu a makarantu?
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kawo Lalacewar Tarbiyya A Wannan Zamani
- DAGA LARABA: Ainihin Abin Da Ke Kawo Cutar Basur Da Maganinta
Shirin Najeriya A Yau ya tattaunawa wanna batu da kwararrun malaman makarnata, masu makaranta da kuma iyayen yara.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.