✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Abin da Ya Biyo Bayan Kisan Wasu Matafiya A Jos

Abubuwan da suka biyo bayan ayyana dokar hana fita dare da rana a Jos ta Arewa

Domin saukewa  Latsa Nan

Bayan kisan gillar da aka yi wa wasu matafiya a Jos, babban birnin Jihar Filato, Gwamna Simon Lalong ya kafa dokar hana fita dare da rana a Karamar Hukumar Jos ta Arewa.

Muna dauke da bayanai daga bakin makusantan wadanda aka karkashe da sauran masu ruwa da tsaki.

A yi sauraro lafiya.