✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

A janye lefe a hidimar aure

Edita ka ba ni dama a cikin Aminiya in yi tsokaci kan matsalar daxewar  ’yan mata ba su yi aure ba. Mafita ga iyayen yara…

Edita ka ba ni dama a cikin Aminiya in yi tsokaci kan matsalar daxewar  ’yan mata ba su yi aure ba. Mafita ga iyayen yara mata, musamman masu manyan ‘yan mata, kira ga iyayen yara mata haqiqa idan har za mu yi wa kan mu adalci, domin aurar da ‘ya’yan mu mata, to fa lallai sai mun rage duk wani buri na rayuwa, domin aurar da su zuwa gidajen mazajen su.