✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zomo da zabuwa

Wata zabuwa ce ke kiwo sai ga zomo, ta kalli kunnuwansa; dariya ta kama ta sai ta yi masa ba’a, ta ce: “Kun nufo nan…

Wata zabuwa ce ke kiwo sai ga zomo, ta kalli kunnuwansa; dariya ta kama ta sai ta yi masa ba’a, ta ce: “Kun nufo nan ne?” Nan da nan, sai zomo ya gane nufinta sai ya mayar mata da martani nan take, ya ce: “Ai ko rannan ma ta nan na biyo.”

 08075959086.