✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zazzavin lassa ya kashe likita a Anambara

Alhamis da ta gabata ce cutar zazzabin Lassa ta yi sanadiyar mutuwar wani likita, tare da wasu mutum biyu a Jihar Anambra dake kudu maso…

Alhamis da ta gabata ce cutar zazzabin Lassa ta yi sanadiyar mutuwar wani likita, tare da wasu mutum biyu a Jihar Anambra dake kudu maso gabashin kasar nan kamar yadda darakta a maaikatar lafiya mai kula da sashen   lafiyar jama’a  Emmanuel Okafor, inda ya tabbatar wa manema labarai haka  a Awka babban birnin jihar, a taron bita na kwararru da ma’aikatar lafiya ta jihar ta shirya musu  na yini daya.