✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zango da Baban Chinedu sun rantse da Alqur’ani don kore zargin luwadi

Domin musanta zargin aikata luwadi da wadansu malamai suka yi wa ’yan fim din Hausa, wadansu fitattun jarumai biyu Adam A. Zango da Yusuf Haruna…

Domin musanta zargin aikata luwadi da wadansu malamai suka yi wa ’yan fim din Hausa, wadansu fitattun jarumai biyu Adam A. Zango da Yusuf Haruna Funtuwa da aka fi sani da Baban Chinedu sun dora Alkur’ani a kansu inda suka yi rantsuwa domin barrantar da kansu daga wannan zargi.