Hauwa’u Musa Kalla, wacce ake wa lakabi da ‘Farar Lema’ daya ce daga cikin mata masu tashe a harkar fina-finan Hausa.
Zan bar ‘ya’yana su shiga harkar fim – Hauwa Farar Lema