✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Zama matar Adam Zango ya jawo min koma-baya –Amina Rani

Wai shin har yanzu Amina Uba Hassan, wacce aka fi sani da Amina Rani, tana son Adam A. Zango? A wannan hirar da ta yi…

Wai shin har yanzu Amina Uba Hassan, wacce aka fi sani da Amina Rani, tana son Adam A. Zango?

A wannan hirar da ta yi da Aminiya, jarumar kuma mawakiya ta fede biri har wutsiya game da abin da yake tsakaninta da tsohon mijin nata.

Ta kuma bayyana yadda kasancewa matar Adam A. Zango ta dan jawo mata koma-baya a sana’arta ta wasan Hausa.