✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zaki ya kashe matashiya a North Carolina

Zaki ya kashe wata matashiya, zakin ya far mata a wani gandun daji da ke jihar North Carolina ta lasar Amurka. Kwana goma ke nan…

Zaki ya kashe wata matashiya, zakin ya far mata a wani gandun daji da ke jihar North Carolina ta lasar Amurka.

Kwana goma ke nan da matashiyar Alexandra Black ‘yar shekara 22 ta fara aiki a cibiyar da ke Burlington, kafin wannan zaki ya kashe ta.

Zakin ya kubce ne daga dakin da aka killace shi lokacin da ake share kewayensa.

An harbe zakin ya mutu bayan kokarin sumar da shi ya ci tura.

Daga bbc.com