✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

ZABEN BAYELSA: Rumfar zabe ta gamu da cikas saboda ambaliyar ruwa

Saboda ambaliyar ruwa a rumfunan zabe na unit 1 zuwa ta 4 a mazabar Sampou 6, da ke Karamar Hukumar Kolokuma/Opokuma a jihar Bayelsa. A…

Saboda ambaliyar ruwa a rumfunan zabe na unit 1 zuwa ta 4 a mazabar Sampou 6, da ke Karamar Hukumar Kolokuma/Opokuma a jihar Bayelsa. A yanzu ake fara zaben a duk runfunan mazabun sanadiyyar ambaliyar ruwa. Wannan cikin mazabar Sanata Douye Diri.

Kamar yadda wakilinmu ya Bassey Willie, Yenagoa ya sanar.

Bassey Willie, a Yenagoa
Bassey Willie, a Yenagoa