✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zaben Atiku da Buhari: Yau Kotun koli za ta fara sauraran karar

A yau Larabar nan ne kotun kolin Najeriya za ta fara sauraron daukaka karar da jam’iyyar PDP da dan takararta na shugaban kasa, Alhaji Atiku…

A yau Larabar nan ne kotun kolin Najeriya za ta fara sauraron daukaka karar da jam’iyyar PDP da dan takararta na shugaban kasa, Alhaji Atiku ABubakar suka shigar a gaban domin kalubalantar nasarar shugaba Buhari a zaben watan Fabrairun 2019 da aka yi.

Kotun sauraron kararrakin zabe ta yi watsi da karar da jam’iyyar ta PDP a ranar 11 ga watan Satumba 2019 da ta shigar ta neman a soke zaben na watan Fabrairu.

Cikakken rahoton na nan tafe.

Lauyoyi sun fara zaman sauraren karar