✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Zaben 2015: Buhari ya soki Kudu-maso- Kudu kan tsayar da Jonathan

Tsohon Shugaban kasa kuma dan takarar Shugaban kasa a zaben 2011 karkashin Jam’iyyar CPC, Janar Muhammadu Buhari ya ce amincewa da Jontahan ya tsaya takarar…

Tsohon Shugaban kasa kuma dan takarar Shugaban kasa a zaben 2011 karkashin Jam’iyyar CPC, Janar Muhammadu Buhari ya ce amincewa da Jontahan ya tsaya takarar Shugaban kasa a zaben 2015 da shugabannin yankin Kudu maso Kudu suka yi a makon jiya, ba ya da wani tasiri