✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Za a rage wa ‘yan Najeriya miliyan 8 radadin talauci’

Gwamnatin Tarayya ta ce fiye da ‘yan Najeriya miliyan takwas ne za su amfana daga kudi rabin Naira tiriliyan daya na shirin rage radadin talauci…

Gwamnatin Tarayya ta ce fiye da ‘yan Najeriya miliyan takwas ne za su amfana daga kudi rabin Naira tiriliyan daya na shirin rage radadin talauci a shekarar 2016.