Ejent xin Yaya Toure ya ce ga dukkan alamu xan qwallon zai bar kulob xin Manchester City na Ingila a kakar wasa ta bana.
Yaya Toure zai bar Manchester City