✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yau za a binne marigayi Muhammad Ali

A yau Juma’a ne ake sa ran za a yi jana’izar shahararren dan damben boksin Muhammad Ali a Amurka.  Muhammad Ali ya rasu ne a…

A yau Juma’a ne ake sa ran za a yi jana’izar shahararren dan damben boksin Muhammad Ali a Amurka.  Muhammad Ali ya rasu ne a ranar Juma’ar da ta wuce a gidansa da ke Amurka kuma tuni iyalansa suka tabbatar da mutuwarsa inda suka yanke shawarar yin jana’izarsa a yau Juma’a.