✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yaro Jafar 1

Wata rana na sayo wa mahaifiyar Jafar cefane, sai ta ce mini: “Allah Ya biya ka.” Sai ya ce: “Mama, babanmu yana bin Allah ba…

Wata rana na sayo wa mahaifiyar Jafar cefane, sai ta ce mini: “Allah Ya biya ka.” Sai ya ce: “Mama, babanmu yana bin Allah ba shi ne?”

Daga Sulaiman Mai Bazazzagiya, 08067917740