✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yaro Jafar

Wata rana ina tafiya tare da dana Jafar, ya ga dakuwa sai ya ce in saya masa. Na duba na ga ba ni da canji,…

Wata rana ina tafiya tare da dana Jafar, ya ga dakuwa sai ya ce in saya masa. Na duba na ga ba ni da canji, na ce masa: “Ka yi hakuri, ba ni da kananan kudi sai manya.” Sai ya ce: “Ka ba shi manyan kudin, shi kuma ya ba mu manyan dakuwa.”
Daga Sulaiman Mai Bazazzagiya, 08067917740