✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yar shekara 43 ta haifi ’ya’ya hudu a Lafiya

Wani abun farin ciki ya faru ga iyalan Daraktan Kudi na Ma’aikatar Shari’a da ke Lafiya jihar Nasarawa, Abdul Na Audu, inda uwargidansa mai suna…

Wani abun farin ciki ya faru ga iyalan Daraktan Kudi na Ma’aikatar Shari’a da ke Lafiya jihar Nasarawa, Abdul Na Audu, inda uwargidansa mai suna Zainab ta haifi ’ya’ya 4 a lokaci guda a ranar Asabar din makon jiya.