✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yar Najeriya ta sake lashe gwarzuwar ‘yar kwallon Afirka

Asisat Oshoala ta sake lashe gasar gwarzuwar ‘yar kwallon Afirka karo uku bayan ta lashe gasar a shekarar 2014 da 2016. Asisat, ‘yar shekara 23…

Asisat Oshoala ta sake lashe gasar gwarzuwar ‘yar kwallon Afirka karo uku bayan ta lashe gasar a shekarar 2014 da 2016.

Asisat, ‘yar shekara 23 a rayuwa ta bugawa kungiyar Arsenal Ladies da Liverpool Ladies kafin ta koma Kasar China inda take ci gaba da taka leda.

Ta taimakawa kungiyar Dalian Quanjian lashe gasa biyu a kakan bara, inda ta zura kwallaye 19.