✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu ta kori bukatar INEC, NNPP da Abba na korar karar APC

Kotu za ta binciki wannan kara domin duba hujjojin kowa. 

Kotun da ke yanke hukunci kan zaben gwamnan Kano na 2023 ta yi watsi da bukatar da Jam’iyyar NNPP da dan takararta,  Gwamna Abba Kabir Yusuf da kuma hukumar zabe (INEC) suka shigar na neman korar karar da Jam’iyyar APC ta shigar gaban kotun.

Kotu za ta binciki wannan kara domin duba hujjojin kowa.