✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan maza

Wasu ’yan daudu ne suna zaune a kofar gida da dare suna hira sai wasu samari suka zo wucewa da sauri ta wajensu. Nan da…

Wasu ’yan daudu ne suna zaune a kofar gida da dare suna hira sai wasu samari suka zo wucewa da sauri ta wajensu. Nan da nan sai ’yan daudun suka runtuma da gudu zuwa cikin gida suna fadin cewa: “Mun bani, wayyo ga ’yan maza nan!”
Daga Amiru Isa Bakori, 08075959086