✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan kasuwan Mariri sun bukaci agajin gwamnati

Kasuwar dabbobi ta garin Mariri da ke karamar Hukumar Lere a Jihar Kaduna, babbar kasuwa ce da ta kunshi bangaren shanu da kuma gefen ’yan…

Kasuwar dabbobi ta garin Mariri da ke karamar Hukumar Lere a Jihar Kaduna, babbar kasuwa ce da ta kunshi bangaren shanu da kuma gefen ’yan tumaki inda kowacce ranar Lahadi da kasuwar ke ci, akalla a kan fitar da dabbobi cikin manyan motoci zuwa sassan kudanci da arewacin kasar nan da suka hada da Benin da Legas da Abuja da Filato da Nasarawa da Kaduna da Kano da sauransu.