✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan fashi sun kashe matashi dan Arewa a Kalaba

Ranar Juma’a da ta gabata ce wasu wadanda ake zato ’yan fashi da makami ne suka kasha wani matashi mai suna Habibu Maude ta hanyar…

Ranar Juma’a da ta gabata ce wasu wadanda ake zato ’yan fashi da makami ne suka kasha wani matashi mai suna Habibu Maude ta hanyar harbinsa a ciki, suka kwashe kudin da ke tare da shi a wani hari da suka kai masa, inda yake sana’arsa ta sayar da tsire, a layin da ake kira White House da ke Kalaba, karamar Hukumar Kalaba ta Kudu, Jihar Kurosriba.