✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan fashi a teku sun kashe jami’in tsaro a Bayelsa

Wasu da ake zargi masu fashi a kan teku ne, sun kashe daya daga cikin kwamandojin hukumar jami’an tsaro na farin kaya da aka fi…

Wasu da ake zargi masu fashi a kan teku ne, sun kashe daya daga cikin kwamandojin hukumar jami’an tsaro na farin kaya da aka fi sani da Cibil Defence a Jihar Bayelsa, a wani harin kwanton bauna da suka yi masu a gabar ruwan Ogbobiri, Jihar Bayelsa, yayin da suke kan hanyarsu ta dawowa daga aikin sintiri kamar yadda suka saba a kauyen Ogobobiri, yankin karamar Hukumar Ijaw ta kudu kamar yadda Aminiya ta samu binciko.