✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yan bindiga sun kashe mutum 6 da raunata wasu a Giwa

Wasu ‘yan bindiga wadanda ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe mutum 6 tare da harbin wasu mutuum 9 da bindiga a kauyan…

Wasu ‘yan bindiga wadanda ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe mutum 6 tare da harbin wasu mutuum 9 da bindiga a kauyan Sara da ke Kidandan a karamar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna.

An yi jana’izar wadanda suka rasu, wadanda suka sami raunuka kuma an kai su asibiti don yi masu jinya.