✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yan bindiga sun kashe mutum 30 a Zamfara

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa wasu ‘yan bindiga sun kaiwa kauyen Kware hari inda suka kashe mutane akalla mutum 30 a karamar hukumar Shinkafi.…

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa wasu ‘yan bindiga sun kaiwa kauyen Kware hari inda suka kashe mutane akalla mutum 30 a karamar hukumar Shinkafi.

An kai harin ne a tsakiyar daren ranar Lahadi, bayan kashe mutanen da ‘yan bindigar suka yi sun kone gidajen mutane da dama.

Rahotan bayyana  cewa, an birne wadanda aka kashe a kauyen.