More Podcasts
A makon da ya gabata da dama daga cikin yan kasa sun fuskanci tangardar sadarwa musaman na intanet.
A cewar wasu ‘yan Najeriya ya taba kasuwancinsu da dama da harkokin yau da kullum ga shi basu samu mafita ba, duk da hukumomi sun ce hakan ya faru ne sanadiyyar lalacewar wasu bututun karkashin ruwa ne.
- Abin Da Addini Ya ce Game Da Azumin Ƙananan Yara
- NAJERIYA A YAU: Matakan Kaucewa Kamuwa Da Ciwon Ƙoda
Shirin Najeriya a Yau ya lalubo muku hanyoyin da za ku samo mafita kafin a kammala irin wadannan gyare-gyare.
Domin sauke shirin, latsa nan