✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Za Ku Samu Sadarwa Da Intanet A Lokacin Da Aka Samu Tangarɗa

Katsewar sadarwa a ‘yan kwanakin nan ya taɓa kasuwanci da harkokin yau da kullum.

More Podcasts

A makon da ya gabata da dama daga cikin yan kasa sun fuskanci  tangardar sadarwa musaman na intanet.

A cewar wasu ‘yan Najeriya ya taba kasuwancinsu da dama da harkokin yau da kullum ga shi basu samu mafita ba, duk da hukumomi sun ce hakan ya faru ne sanadiyyar lalacewar wasu bututun karkashin ruwa ne.

Shirin Najeriya a Yau ya lalubo muku hanyoyin da za ku samo mafita kafin a kammala irin wadannan gyare-gyare.

Domin sauke shirin, latsa nan